Posts

Showing posts from April, 2024

Today news

 _*♦️Ibnul qayyim R.A yace :  Zikiran yammaci da safiya, suna matsayin silke ne, duk sanda saqarsu taqara hadewa, wanda suke a jikinsa ba ya cutuwa, Sai dai ma silken yaqara qarfi, Ta yadda zai ke mayarda mashin baya, ya koma kan wanda ya harbo shi.♦️*_  Madaariku ... 3/220.